Hamza Abdi Barre

Hamza Abdi Barre
Prime Minister of Somalia (en) Fassara

26 ga Yuni, 2022 -
Mohamed Hussein Roble (en) Fassara
Member of the House of the People of Somalia (en) Fassara

28 Disamba 2021 - 26 ga Yuni, 2022
Rayuwa
Haihuwa Kismayo (en) Fassara, 1972 (51/52 shekaru)
ƙasa Somaliya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Union for Peace and Development Party (en) Fassara

Hamza Abdi Barre ( Somali , Larabci: حمزة عبد بري‎ ) ɗan siyasan kasar Somaliya ne a halin yanzu yana rike da mukamin Firaministan gwamnatin tarayyar Somaliya .[1] Shugaba Hassan Sheikh Mohamud ne ya zabe shi a ranar 15 ga watan Yunin 2022, kuma majalisar ta amince da shi a ranar 25 ga watan Yuni, shekarar 2022 (229 na goyon baya, 7 suka nuna adawa, 1 ya ki amincewa). Hamza kuma dan majalisa ne da aka zaba a majalisar wakilai ta tarayya a ranar 28 ga Disamba, shekarar 2021, mai wakiltar mazabar Afmadow na Juba ta Tsakiya .[2]

  1. Sheikh, Abdi (June 15, 2022). "Somali president nominates Barre as prime minister after delayed elections". Reuters. Reuters. Retrieved June 15, 2022.
  2. "Jubaland elects six Lower House MPs". Saafi Films. December 28, 2021. Archived from the original on June 15, 2022. Retrieved June 15, 2022.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search